Jump to content

Turaku

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

TurakuAbout this soundTuraku  shine filin da ake ɗaure dabbobi koTirke fiye da ɗaya.

Misali

[gyarawa]
  • Turawan unguwar liman.
  • A turakun shanu na naganshi.