User:Amusa34

Daga Wiktionary

Assalamu'alaikum da fatan malam Musa kana lafiya, haƙiƙa kana bada ƙoƙari gurin ƙirƙirar maƙaloli masu kyau da kuma nagarta, to amma wani abu mai matukar muhimmanci shine, yanada kyau ka riƙa duba maƙala a Wiktionary kafin ka ƙirƙireta domin wasu anriga anyi su tuni. Ka huta lafiya, Nagode.