Dukkan logs na bayyana
Appearance
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 08:57, 14 Oktoba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page barno (Created page with "'''Barno''' Barno wato wani garine acikin najeriya wanda ta tattaru da wasu yare mababbanta kamar kanuri,babur,margi.")
- 12:50, 10 Oktoba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page Tsegumi (Created page with "'''Tsegumi''' Tsegumi wani kalmace da wasu daga cikin garin hausawa suke amfani dashi amatsayin kalmar gulma. ===Misali=== * kai bazanbi gurin mutananba tseguminsu yayi yawa.")
- 12:27, 10 Oktoba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page gado (Created page with "'''Gado''' Gado wani abune wanda ake amfani dashi gurin yin bacci. ===Misali=== *Ɗauko min yarona a gado yatashi.")
- 14:00, 9 Oktoba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page Yan sanda (Created page with "'''Yan sanda''' Yan sanda wasu mutane ne wanda kwamnati ke ɗauka domin karewa mutane hakkinsu da dukiyoyinsu. ===Misali=== *Ɓarawo yashigo gidanmu munkamashi amma munkaishi gurin yan sanda.")
- 13:00, 8 Oktoba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page gwafa (Created page with "'''Gwafa''' Gwafa wani abune da maharba suke amfani dashi gurin harbin dabbobi kamarsu tsuntsaye da sauransu. ===Misali=== *Naɗauko gwafan babana zan harbo tsuntsu a bishiyar gidanmu.")
- 09:13, 8 Oktoba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page Tattaunawar user:M I Idrees (Created page with "Salumu Alaikum malam idrees.Nagode sosai da shawararka insha allahu za'a gyara ~~~~") Tag: New topic
- 05:39, 8 Oktoba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page Makunni (Created page with "'''Makunni'''.Makunni wani abune da ake amfani dashi gurin kunna abubuwa da dama a garuruwan hausa.") Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 05:27, 8 Oktoba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page Tawal (Created page with "'''Tawal'''.Tawal wani abune da ake amfani dashi a lokacin da mutum yafito daga wanka dan goge ruwan dayake jikinsa.") Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 05:18, 8 Oktoba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page Wayan wuta (Created page with "'''Wayan wuta''' Wata wayace da ake ɗako wuta zuwa gidajan mutane dan samar da wutan lantarki.") Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 13:42, 6 Oktoba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page tsaka (Created page with "'''Tsaka''' Tsaka wata dabbace wanda take rayuwa acikin gidajen mutane tana kamanni da ƙadangare. A turance kuma ana kiranta da suna '''Wallgecko'''.") Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 08:28, 5 Oktoba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page Robali (Created page with "'''Robali''' Robali wani robane wanda mafi yawancin yan kasuwa suna anfani dashi gurin daurin kudade.") Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 08:19, 5 Oktoba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page Gambu (Created page with "'''Gambu''' kalmar tana nufin kofa da'ake sakawa ajikin gini. ===Misali=== # Gambun gidammu yalalace babammu yace gobe zaikira mai gyara.") Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 08:03, 5 Oktoba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page Ijiya (Created page with "---Ijiya--- sunane na ido wanda wasu daga garin hausawa suke kiransa dashi. ===Misali=== # kaman garin zamfara suna kiran ido dasuna ijiya.") Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 10:05, 4 Oktoba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page fusata (kirkiran shafi) Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 14:25, 9 Satumba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page buhu (kirkira shafi) Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 08:54, 8 Satumba 2022 Amusa34 hira gudummuwa created page binta (inganta shafi) Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 08:45, 8 Satumba 2022 User account Amusa34 hira gudummuwa was created automatically