Jump to content

Wushirya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Wushirya wata irin hattace wacce Allah Sallallahu wata'ala yakeyi a bakin mutum, shine tazarar dake tsakanin hakori da haƙori. Da turanci ana kiran haka da Diastema.

Misali

[gyarawa]
  • Shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari nada wushirya.
  • Inason wushirya.