Yalo Yaloo (help·info) Wani abu ne da ake ci kuma yana ɗaya daga cikin kayan marmari ana yin noman yalo ne kamar gauta kuma yana zuwa kala-kala a kwai. fari, kore akwai mai ruwan dorawa.
Fassara