Zabiya
Appearance
Zabiya Zabiya (help·info) Mutun da dabba wa'inda suka rasa asalin kalar fata da gashi na mutane. waro sukan zo fari fat. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- An baiwa zabiya kulawa ta musamman.
- Yaron an haife shi a zabiya.
- Gwamnati tayi doka da hukunci mai tsanani ga masu cin zarafin zabiya.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,7
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,5