Zalbe

Daga Wiktionary
Zalbe a gefen ruwa

Zalbe About this soundZalbe  Babban tsuntsu ne mai fukafuki wanda ke cin kifi.[1]

suna jam'i .Zalbaye

Misalai[gyarawa]

  • Yara sunje farautar Zalbe

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,82