Jump to content

Zubar da ciki

Daga Wiktionary

Zubar da ciki About this soundZubar da ciki , wannan kalmar na nufin cire cikin da ba aso don an sameshi ba ta hanyar aure ba. A turance ana kiran haka da Abortion.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Ta zubar da ciki wanda tayi ba ta hanyar aure.

Manazarta

[gyarawa]