Jump to content

abokiya

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Kalmar baki dai da Hausa na nufin kawa wato abokiya, wannan Kalma ce ta zamani a Hausa, domin anfi sanin Kalmar da kawa. A hausa word used to refer to a "female friend" as against a "girlfriend", note that this is strictly used to refer to a friend of the female gender.

A wasu harsunan[gyarawa]

English: friend