Jump to content

alaiyaho

Daga Wiktionary
Alaiyaho a kasa

Alaiyaho ko Alayyaho ko Alayyahu wani ganyene da'ake shukashi a lambu ana amfani dashi wajan yin miya. Ganye ne da yake da sinadarai masu gina jikin dan Adam.[1]

Misali

[gyarawa]
  • munje lambu munsuyoma maman tani alaiyaho zatayi miyan waina..

Manazarta

[gyarawa]