Lambu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

lambu About this soundLambu gonace wacce ake noma lokacin rani da Damina, akan Noma mafi yawan kayan marmari na kwaɗo ko Miya. [1] [2]

Misali[gyarawa]

  • Wannan lamun lambu ne.
  • Ka Lallashi baban ko yaje lambu.

fassara

  • Turanci:garden
  • Larabci: البستان

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,71
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,108