kwaɗo

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

bayani[gyarawa]

kwaɗo Wata hikima ce ta Hausawa da suke yi domin kawarda kwaɗayi musamman da rana, shine a haɗa gyanye da Ƙuli ko tuwo da ƙuli.

Misali[gyarawa]

  • Anyi kwaɗo a cikin gidan Usman.
  • Inna Tayi kwaɗo me daɗi.
  • Anyi kwaɗon Rama