Jump to content

ayyuka

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Ayyuka na nufin gudanar da wasu abubuwa na wahala idan ka gama a biya ka ladar aiki, ko kuma kudin aiki.

Suna

[gyarawa]

ayyukā

  1. jam'i: aikī[1]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 2.