bahaya

Daga Wiktionary
Bahaya suna ne da aka sakaya shi ake kiran kashi da shi.

Misali[gyarawa]

  • zan kewaya bayan gida inajin bahaya.