caji
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman chaji ta samo asali ne daga kalmar turanci charge.
Furuci
[gyarawa]Aikatau (v)
[gyarawa]kalmar caji na nufin kuɗin da aka buƙata don siyayyar wani abu ko kuma nauyin kiman abu ko kuma a zamanence yanayin sanya nau’ra jikin wuta don samun karsashin caji.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): charge
- Larabci (Arabic): الشحنة
- Faransanci (French): charger
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 9. ISBN 9789781601157.