ci

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Ci Taunawa da haɗiyewa zuwa ciki musamman abinci.

Misali[gyarawa]

  • Na ci abinci ɗazunnan.
  • Inaso in ci abinci maizafi
  • Na ci abinci ammadai abincin baida daɗi.

Manazarta[gyarawa]