doki

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search
doki (1)

Hausa[gyarawa]

Noun[gyarawa]

doki m, pl. dawaki, dawakkai

Pronunciation[gyarawa]

Derived terms[gyarawa]

Translations[gyarawa]

English: horse

French: cheval m

German: Pferd n

Karin magana[gyarawa]

doki rikeka sai sarki

Doki ɗaya a fage ya fi gudu.

Gwanin doki wanda ya ke kansa.

Kumburi ga doki, sakiya ga jaki.

Sai in ruwa ya yi yawa, an ka ba doki.