dole

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Dole abinda yake wajibi tilas akan mutum ko za'ayi.

Misali[gyarawa]

  • Salla dole ne ga mutum musulmi.
  • Yazama dole ka canja tsari.