Jump to content

wajibi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

wajibi abinda yake/yazama dole akan mutum.

Misali

[gyarawa]
  • Salla wajibi ne ga mutum musulmi.
  • Yazama wajibi mubar garinnan.