farashi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Farashi tilo: farashi, jam'i: farashoshi, suna ne na adadin kudi da aka sanyawa wa wani abu da ake son a sayar.[1]
Misali
[gyarawa]- Malam nawa ne farashin agogo.
karin magana
[gyarawa]Fassarori
[gyarawa]- Turanci: Price
- larabci:
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Al Kamusu: Hausa Dictionary, Koyon Turanci ko Larabci, cikin wata biyu, Wallafawa: Muhammad Sani Aliyu, ISBN: 978-978-56285-9-3