faso
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman faso ta samo asali ne daga kalmar larabci alfaslun - الفصل.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]faso na nufin tsagewa da tafin kafan mutum ke yi musamman a lokacin sanyi.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English):chap
- Larabci (Arabic): alfaslun - الفصل
- Faransanci (French): type
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 9. ISBN 9789781601157.