Jump to content

gargajiya

Daga Wiktionary

hausa

[gyarawa]

Gargajiya abu ne wanda ake rikewa domin tarihi na wasu shekaru da suka wuce

English

[gyarawa]

traditional

Misalai

[gyarawa]
  • Sarki ya sanya kayan gargajiya
  • Anyi rawan gargajiya a wajen biki
  • MUnci abincin gargajiya a ƙasar kamaru