Jump to content

garke

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Garke yana nufin rukuni na dabbobi masu yawa, kamar dangi jakuna, awaki, tumaki, shanu ko giwaye.

Misalai[gyarawa]

  • Dan Fulani nada garken shanu
  • Naga garken raƙuma a ƙasar misra
  • Garken awaki na da wahalar samu anan