Gasa

Daga Wiktionary
(an turo daga gasa)

Hausa[gyarawa]

Aikatau[gyarawa]

Gasa kalma ce aikatau. Wannan wata gogayya ce da ake yi a tsakanin abokan hamayya guda biyu ta yadda ko wanne daya daga ciki yake son yaga ya zama shi ne jarimi ko tauraro akan dan uwansa.

Ma'ana ta Biyu[gyarawa]

Gasa Ma'ana ta biyu. Ita ma kalmace aikatau, wani yanayi ne da ake kanga wani abu a jikin wuta har ya bayar da yanayin da ake bukatarsa.

Misali[gyarawa]

  • gashin gurasagurasa.

Manazarta[gyarawa]