hatsi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Hatsi na nufin dukkanin amfanin gona da aka shuka su kafin su fito suke tsurowa kuma idan an girbe su akan kira su da abinci kamar Gero, Masara, Dawa dadai sauransu
Noun
[gyarawa]hatsī m. Abinci
Pronunciation
[gyarawa]Derived Terms
[gyarawa]Translations
[gyarawa]English: millet
French: mil