idi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Idi yana nufin bukukuwan salla wanda Musulmi ke aiwatarwa aduk faɗin duniya. Sannan Kuma sun kasu gida biyu ne;
- Eid ul Fitr-, bayan azumi watan Ramadan, a ranar farko na Shawwal.
- Idi ul-Adha, tunawa da yardar da Annabi Ibrahim ya yi na sadaukar da dansa ga Allah, a ranar goma ga Zulhi-Hijjah, ga waɗanda ba sa aikin hajji.idi sunane a kasar hausa.
Misali
[gyarawa]- Iro yafita da safe da ƙyar yayi idi anan.
- Ya nayi sallar idi.
fassara
- Larabci: عيد
- Turanci: Eid