Jego
Appearance
(an turo daga jego)
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]wata kila kalmar jego ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Jego wani dan lokaci ne na al'adan hausa wanda ke faruwa bayan macce ta haihu. Tun daga lokacin ta fara rainon jariri har zuwa kwana arba'in a al'adar hausa ana daukan wannan lokaci, kwanakin jego.[1]
Aikatau (v)
[gyarawa]Jego a aikatce na nufin tsawon lokacin da kuma mace ke rainon jaririnta har zuwa tsawon kwana arba'in.[2]
Kalmomi masu alaka
[gyarawa]Turanci
[gyarawa]- postpartum.[3]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.
- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 689.
- ↑ Romano M, Cacciatore A, Giordano R, La Rosa B (May 2010). "Postpartum period: three distinct but continuous phases". Journal of Prenatal Medicine. 8 (5): 15–2. doi:10.1002/anie.201108814. PMC 3279173. PMID 22438056.