haihuwa

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search
Yadda ake haihuwar dan-adam daga mahaifar mahaifiyarsa

Hausa[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]

Hai

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

Haihuwa na nufin yanayin na karuwa ta hanyar samar da jariri ko jinjira irin jinsin iyayensa, walau namiji ko mace.[1]

Aikatau (v)[gyarawa]

Haihuwa a aikace na nufin yanayi da mace ke nakuda don samar da jariri

Kalmomi masu kusancin ma'ana[gyarawa]

Kalmomi masu akasin ma'ana[gyarawa]

Turanci[gyarawa]

  • Birth

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 5–7. ISBN 9789781601157.