mutuwa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asali
[gyarawa]Larabci: مَوْت (mawt)[1]
Suna
[gyarawa]mutawā (t.)
- Mutuwa na nufin karewar rayuwar wata halitta.[2]
Misali
[gyarawa]- Mutum ya mutu
Kishiya
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- Bolanci: mòto[3]
- Faransanci: mort
- Harshen Portugal: morte, falecimento
- Harshen Swahili: kifo
- Ispaniyanci: muerte
- Larabci: مَوْت (mawt), وَفَاة (wafāh)
- Turanci: death[4][5][6]
- Yarbanci: ikú
Karin magana
[gyarawa]- Kowanne mai rai zai dandana mutuwa - Every soul shall taste death.[7]
- Abokin kuka ba a b'oye masa mutuwa.
- Da abin kunya gara mutuwa.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 689.
- ↑ 1 Disamba 2015, "An gano abin da ya sa jirgin AirAsia ya fadi", BBC Hausa:
- ...lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar fasinjoji 162 a watan Disambar shekarar 2014.
- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 141.
- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 691.
- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 48.
- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 808.
- ↑ Qur'an 3:185