katantanwa
Appearance
Katantanwa ƙaramin dabba mai kwasfa,yana rayuwa galibi a wuri mai danshi. akan kirasa kuma da koɗi.[1] [2] [3]
- Suna jam'i.Katantanwu ko Katantanyi
Misalai
[gyarawa]- manoma suna kiwon katantanwa
- katantanwa mai tafiya a hankali
- Ana cin katantanwa a ƙasar mu
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,168
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.168. ISBN 9789781601157.
- ↑ https://hausadictionary.com/katantanwa