kicin
Appearance
Hausa
[gyarawa]Kicin na nufin ɗakin dafa abinci wato ɗakin girki ana kuma kiran shi da ɗakin girki
Asali
[gyarawa]Suna
[gyarawa]kicin (n.) Ɗakin da ake dafa abinci.
Fassara
[gyarawa]- Faransanci: cuisine
- Harshen Portugal: cozinha
- Inyamuranci: kichin
- Ispaniyanci: cocina
- Larabci: مَطْبَخ (maṭbaḵ)
- Turanci: kitchen[2]
Bolanci
[gyarawa]Suna
[gyarawa]kicin[3]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, A Neil. Hausa lexical expansion since 1930: material supplementary to that contained in Bargery's dictionary, including words borrowed from English, Arabic, French, and Yoruba. Madison, Wis.: University of Wisconsin, African Studies Program, 1985. 21.
- ↑ Newman, Roxana M. An English-Hausa dictionary. New Haven: Yale University Press, 1990. 145.
- ↑ Gimba, Maina, and Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa dictionary: and English-Bole wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 101.