Kifi a ruwa sarki ne.
Kifin fadama, baya gasa da nagulbi.
Kifi ba shi ƙiba sai da naman 'yanuwa.
Kifin rijiya bai ji daɗi ba.