kirari
Appearance
Kirari Kirari (help·info) Wato yabo da ake yin wa mutun saboda wani abu na aiki, halayya da makamantarsu. [1] [2]
- Suna jam'i.
Misalai
[gyarawa]- Tayi wa shugabanta kirari akan halayenshi.
- Yawancin 'yan Najeriya suna kirari da yabawa yanda dakarun Naijeriya suka yi nasara akan 'yan tawaye.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Praise
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=kirari