kolo

Daga Wiktionary

Kolo wani karamin makami ne na icce mai kama da sanda amma bai kai tsayin sanda ba.

Kolo suna ne da ake kiran almajiri mai karatun allo ( karatun Alqur'ani ).