kullum

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

kullum ko kullun shine abinda yake kowane Rana.

Misali[gyarawa]

  • Baba kullum sai yayi salla.
  • Farin-cikin yau yafi na kullum.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: everyday
  • Larabci:كل يوم