kullun

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

kullun kalma ce dake nufin abu na mai-maituwa a kowace rana. Misali; kullun sai ta zo ta tambaye mu.

Wasu ire-iren[gyarawa]

  • kowace rana
  • koda yaushe

Furucci[gyarawa]

  • kul'lun

Asalin sunan[gyarawa]

Yau, rana, kowace rana, kowane lokaci.

Siffa[gyarawa]

  1. abun faruwa kowace rana, ko a ƙalla kowace ranar aiki
  2. diurnal, by daylight, as opposed to nightly
Synonyms[gyarawa]
Derived terms[gyarawa]
Fassara[gyarawa]

that occurs every day