Jump to content

kyanda

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

=suna

[gyarawa]

kyanda ko Bakon dauro wata cuta ce da ta yaɗuwa ta iska da kuma mu'amala da mai ɗauke da cutar, ana kamowa da ita ta hanyar itishawa, tari da sauran su. Cutar na yaduwa ne ta hanyar tari da atishawa da kuma mu'amula da mai dauke da cutar. Cutar ta na farawa ne daga zazzaɓi da ciwon ido da kuma kuraje da tari. Masana sun ce bazuwar cutar ta kyanda, kan iya jefa yara cikin hadarin kamuwa da cutukan da suka hada da amai da gudawa da limoniya da makanta da ciwon kunne.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci measles
  • Larabci
  • Faransanci

Manazarta

[gyarawa]