Jump to content

mahaɗa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Mahaɗa nanufin magamar ko majonar Abu, wato baƙin inda aka haɗashi.

Misali

[gyarawa]
  • Mahaɗan ƙarafan suyi Tsatsa
  • Musa yana mahaɗan motoci.