makaranta
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Makaranta waje ne da ake Koya da koyar da karatu ga dalibai. [1]
Misali
[gyarawa]- Zani makaranta
- Makarantar mu akwai nisa
Fassara
[gyarawa]- Turanci:School
Manazarta
[gyarawa]Makaranta wasu gugun Taron mutane ko dalibai wadanda suka samu karatu
Misali
[gyarawa]- Dalibai makaranta aikin jiya
Fassara
[gyarawa]- Turanci: studying
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,156