mutun

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

bayani[gyarawa]

mutum ko mutun sunane wanda kowane Ɗan Adam yake ɗauka.

Misali[gyarawa]

  • Wannan mutum yacika zari.
  • Gaskiya Wannan wawan mutum ne.

fassara Turanci: mankind Larabci:ابن آدم