nono

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna 1[gyarawa]

nōnōAbout this soundNono  ‎(n., j. nonuna, nonuwa) sashin jiki ne dake kirjin dan adam da wasu dabbobi wanda ke fitar da madara don shayar da jarirai a halittan dan-adan da sauran dabbbobi.[1][2][3]

Misali[gyarawa]

 • Zanje kasuwa siyen nono
 • Yar Fulani tana tallar nono

Furuci[gyarawa]

Fassara[gyarawa]

Suna 2[gyarawa]

nōnō ‎(n., j. nono har wayau na nufin madaran da aka tatse daga jikin dan-adam ko wata dabbba. [1][2][6]

Fassara[gyarawa]

Kalmomi masu dangantaka[gyarawa]

Karin magana[gyarawa]

 • Allah ya tarfa wa garinsu nono.
 • Ba'a ɓarin nona akwashe duka.

Manazarta[gyarawa]

 1. 1.0 1.1 Iwuọha-Ụzọdịmma da Attahir Umar Sanka, Suleiman Hamisu, Ogunyika B. Olanrewaju, Adebisi Bepo. An Introduction to Hausa, Igbo, Yoruba Grammar: for Schools and Colleges. Abeokuta, Nigeria: Goad Educational Publisher, 1996. 8, 22.
 2. 2.0 2.1 Garba, Calvin Y. Ƙamus na Harshen Hausa. Ibadan: Evans Brothers, 1990. 8.
 3. Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 279.
 4. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 163.
 5. Skinner, Neil. Hausa comparative dictionary. Köln: Köppe, 1996. 209.
 6. Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 279.
 7. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 163.