fura da nono
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalmomin sun samo asali ne daga harshen hausa da fillanci fura da nono
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Fura da nono nau'in abinci fulani ne da kuma hausa tun da dadewa wanda ake samar dashi ta hanyar dama sarrafaffan gero ko dauro da nonon shanu ko wata dabba.[1]
Kalmomi masu alaka
[gyarawa]Misali
[gyarawa]- Fura da nono tasha sukari da Zuma akwai daɗi
Turanci
[gyarawa]- fura da nono
- milk porridge
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 18. ISBN 9789781601157.