rediyo

Daga Wiktionary
Rediyo

Hausa[gyarawa]

Rediyo wani aƙwati ne da ake sanya mash batiri Ko ayi mashi chaji domin a saurayi wasu mahimman abubuwa na rayuwa.

Asali[gyarawa]

Asali Rediyo ya samu ne tun bayan samun fasahar ƙirƙire-ƙirƙire Turanci: radio

Misali[gyarawa]

  • Inason jin rediyo a kullum

Suna[gyarawa]

rēdiyō, rādiyō, radi'ō ‎(n. ko t., j. rēdiyōyī)[1]

  • 13 Fabrairu 2014, "Ranar sauraren rediyo ta duniya", BBC Hausa:
[...] Don kara fadakar da jama'a game da muhimmancin rediyo a fagen harkar yada labarai.

Kishiya[gyarawa]

Fassara[gyarawa]

Bolanci[gyarawa]

Suna[gyarawa]

rēdiyò[3]

Manazarta[gyarawa]

  1. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 1270.
  2. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 31.
  3. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 173.