Ma'anar Saƙa: sana’a ce da ake sassarƙa abun saƙa wanda ka iya zama zare, gashi, ko kaba, domin saƙa sutura, ko shimfiɗa.