samaniya

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Samaniya na nufin sararin sama a lokacin da babu Gajimare kuma babu Hadari

Sararin samaniya

Misali[gyarawa]

  • Babu hadari a samaniya