Jump to content

Hadari

Daga Wiktionary
Hadari da daddare gami da tsawa da walkiya

HadariAbout this soundHadari  Hadari na nufin baƙin gajimare a sararin samaniya wanda ke samuwa lokacin Damina a dalilin jiran saukan ruwa ko zafin rana mai kutse da iska mai kadɗawa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Hadari ya haɗu matuƙa amma kuma hadarin ya washe.
  • Ana sa rai hadarin zai bada ruwa.

Manazarta

[gyarawa]