Jump to content

sangali

Daga Wiktionary

SangaliAbout this soundSangali  Ko kuma ƙwauri sashe na jikin dan adam da yake ƙasa da gwiwa. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Wajen wasa yaro ya buge a sangali
  • Nayi rauni akan sangali

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,162