sarauniya
Appearance
Hausa
[gyarawa]Sarauniya na nufin shugaba amman mace wacce ta ke mulki a ƙarƙashin sarauta.
Suna
[gyarawa]sarauniyā (t., j. sarākunā)|[1]
Kishiya
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- Faransanci: reine
- Harshen Portugal: rainha
- Inyamuranci: nwaanyị
- Ispaniyanci: reina
- Larabci: مَلِكَة (malika)
- Turanci: queen[2]