Jump to content

saura

Daga Wiktionary

Saura shi ne ragowar wani abu da aka rage bayan an gama amfani da wani yanki ko bangare daga cikinsa.


Saura a wata ma'anar kuma ta daban, wani fili ne da manoma suke kyale shi haka nan ba tare da sun noma komai a cikinsa ba.