shinkafa

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Shinkafa nau’i ne daga cikin nau’oin kayan abincin hausawa wato hatsi wanda aka fi sani da (rice) a kalmar turanci

Fassara[gyarawa]

Turanci rice larabci عرز

Misali[gyarawa]

  • Shinkafa da mai da yaji
  • Shinkafa da miya akwai daɗi